Hukumar EFCC
Bincike da hukumar yaki da cin hanci da hana yiwa tattalin arziki zagon kasa ke yi kan dakataccen Akanta-Janar na Tarayya, Ahmed Idris, ya kai biliyan B170.
A halin yanzu, EFCC ta sake gano wasu sabbin N90b bayan N80 biliyan da ake zargin AGF Idris da kwashewa daga lalitar FG.Ya ambaci sunan minista da wasu jami'ai.
Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta damke tsohon gwamna Abdulaziz Yari kan binciken da hukumar ke yi game da.
Antoni-janar na tarayya kuma ministan shari'a, Abubakar Malami, ya umarci hukumar yaki da cin hanci da rashawa, EFCC da ta dakata da tuhumar Rochas Okorocha.
Wakilan jam'iyyu suna amfani da zabukan fidda gwani wurin samun kudade daga 'yan takara, inda wasu ke kwatanta kansu da kyawawan amare yayin da suke cin zamani.
Jami'an hukumar EFCC sun bayyana cewa sun dira filin wasa na MKO Abiola da ke ABuja ne domin dakile duk wani almubazzanci da yadda ake shakawa deliget kudade.
Rochas Okorocha ya tona hikimar aiko masa da EFCC ana shirin tantance ‘Yan takaran APC, domin yana cikin wadanda za su nemi takarar shugaban Najeriya a 2023.
Wasu rahotanni sun nuna yadda tsohon gwamnan jihar Imo ya kwanta har kasa ya kukan neman a tallafa masa yayin EFCC ta yi gidnasa tsinke kuma ta tasa keyarsa.
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta kama Sanata Rochas Okorocha a gidansa ta tafi dashi bayan kai ruwa rana a gidan nasa.
Hukumar EFCC
Samu kari