Hukumar EFCC
Fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Abdul Wasiu Atayese da aka fi sani da Jaqmal ya ce a yanzu babu wani haram inda ya ce malamai ba za su shiga wuta ba.
An gurfanar da tsohon kakakin majalisar jihar Ogun, Olakunle Oluomo, da wasu mutum biyu a gaban kotu bisa zarginsu da karkatar da naira biliyan biyu da rabi.
Ali Bello ya shiga gidan yari saboda zargin satar N3bn. 'Danuwan tsohon gwamna da EFCC ta kama a 2023 ya samu mukami ranar da Yahaya Bello ya bar ofis.
EFCC tana zargin wasu kamfanonin ketare suna da hannu a badakalar kudin wje da aka yi. Godwin Emefiele ya jawo hukumar EFCC tana binciken manyan kamfanoni.
Gwamnan Legas ya bar ofis a asirce, ya tafi bikin da wata mai kudi ta shirya a kasar waje. Makudan kudi sun yi ciwo a wannan biki da aka yi a tsibirin Grenada.
Ola Olukoyede,shugaban hukumar EFCC, na fuskantar barazanar dauri a magarkama. An tattaro cewa Olukoyede da hukumar EFCC sun ki bin wani umurnin kotu.
Wata kotu a jihar Bauchi ta garkame wani matashi, Yusuf Aminu a gidan yarin a shekaru uku saboda ya gaza biyan bashin naira miliyan 1.6 da ya karba a bankin FCMB.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin tarayya Abuja, ta bayar da belin tsohon gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano, wanda ake tuhuma kan wawushe N4bn.
Tsohon gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano ya isa Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja kan zargin badakalar makudan kudade har naira biliyan hudu a jihar.
Hukumar EFCC
Samu kari