Hukumar EFCC
Tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele, ya musanta dukkan tuhumar da EFCC ta shigar a kansa a gaban babbar kotun tarayya mai zama a Abuja.
Shugaban EFCC, Ola Olukoyede, ya gargadi jami’ansa a kan aikata cin hanci da rashawa yayin da ya bada sabon umurni dangane da harkokin hukumar a 2024.
Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta ce Godwin Emefiele ya yaudari Muhammadu Buhari. Tsohon gwamnan CBN ya yi karya da sunan SGF ya samu Naira biliyan 5.3
Godwin Emefiele ya kawo canjin kudi da wasu tsare-tsaren da suka wujijjiga tattalin arziki. A tarihin CBN, ba a taba samun wanda ya dade yana gwamna irinsa ba.
Gwamnatin tarayya ta sake shigar da sababbin tuhume-tuhume a shari'ar da take yi da tsohon gwamnan babban bankin Najeriiya (CBN), Godwin Emefiele.
Farfesa Wole Soyinka ya ce akwai wasu da ake tunanin barayi ne a gwamnatin nan. Nan gaba za a fallasa mutanen APC da ke gwamnati da ya kamata a bincika.
Ana binciken tsohuwar Ministar jin-kai watau Sadiya Umar-Farouq da Betta Edu. Akanta Janar ta shiga hannun EFCC domin jin yadda aka taba N3bn daga asusun COVD-19
Rahotanni sun bayyana cewa ministan harkokin cikin gida, Olubunmi Tunji-Ola ya ki amsa gayyatar hukumar da'ar ma'aikata. Ana zargin Tunji-Ola da sa hannu a rashawa.
Hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arzikin ƙasa zagon ƙasa EFCC ta kama Charles Chukwuemeka Ugwuh, tsohon minista bisa zargin haɗa baki da damfarar kuɗi.
Hukumar EFCC
Samu kari