Dollar zuwa Naira
Mambobin kungiyar gwamnonin Najeriya karkashin jagorancin gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, sun bukaci gwamnan CBN ya ji tausayin talakawan kasar.
Gwamnan babban bankin CBN ya bayyana cewa har cikin dajin sambisa sun tura jami'an bankin don taimakawa mutane wajen canza tsaffin kudadensu zuwa sababbi..
Gwamnan babban bankin Najeriya CBN, Mr Godwin Emefiele, ya bayyana cewa yan Najeriya suyi hakuri amma ba zai sauya ranar daina amfani da tsaffin takardun kudin
Akalla manyan kamfanoni da suka shahara guda goma sha biyu sun tattara inasu-inasu sun bar Najeriya bayan kwashe shekaru da dama suna gudanar da ayyuka a kasar.
Babban mai magana da yawun babban bankin Najeriya CBN ya yi fashin baki game da maganar haramtawa bankunan Najeriya baiwa mutane tsabar sabbin kudi a kanta.
Har yanzu da alamun babban bankin Najeriya CBN bai yi kokari wajen wayar da kan al'umma kan sabbin takardun Nairan da aka buga ba saboda har yanzu ba'a sani ba.
A wani sabon rahoto na musamman da aka fitar, masanan Bankin Duniya sun ce canjin takardun kudi da babban bankin Najeriya ya yi, zai fi tasiri ne a kan talaka.
Babban bankin Najeriya ya fitar da sababbin dokoki na hada-hadar kuɗaɗe a bankuna. CBN ya taƙaita yawan kuɗade da ƴan ƙasar za su iya cirewa daga asusunsu.
Tun bayan sanar da cewa za a sauya fasalin takardun naira, babban bankin Najeriya, CBN, ta rika wayar da kan mutane game da sabbin takardun nairan da za su fito
Dollar zuwa Naira
Samu kari