Kasar waje
Shugaban kasa Bola Tinubu ya gama hutun da yake yi, ya dawo Najeriya. Olusegun Dada ya yi magana ya na mai nuna jirgin fadar shugaban Najeriya ya sauka.
Tsohon dan takarar shugaban kasa, Peter Obi ya bayyana damuwa a kan yadda kasar nan ke tafiya babu shugabanta ko mataimaki a fadar gwamnati da ke Abuja.
Gwamnan Babban Bankin Najeriya, CBN, Olayemi Cardoso ya ce duk da rashin darajar Naira akwai damarmaki da dama wanda za a yi amfani dasu domin inganta kasar.
Yayin da ake tunanin waye zai jagoranci Najeriya bayan tafiyar Bola Tinubu da Kashim Shettima, Fadar shugaban kasa ta yi fayyace yadda lamarin ya ke.
Yayin da Shugaba Bola Tinubu ke cigaba da kasancewa a kasar Faransa, Mataimakinsa, Kashim Shettima zai tafi kasar Sweden domin wakiltar Najeriya na kwanaki biyu.
A daidai lokacin da yan kasar nan ke kokawa da karin farashin fetur, yanzu haka an samu karin farashin gas din girki a wasu jihohin, musamman na Kudancin kasar nan.
Yayin da yan Najeriya ke ta yada rade-radin rashin lafiyar Bola Tinubu, hadimin shugaban a bangaren siyasa, Ibrahim Masari ya yi magana kan jita-jitar rashin lafiya
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sake shillawa zuwa wata kasar bayan ya yi 'yan kwanaki a birnin Landan na kasar Faransa. Tinubu dai ya tafi hutun sati biyu ne.
Gwamnatin jihar Katsina ta ware makudan kudi domin tallafawa garine Damagaram da ke kasar Nijar da makudan kudi har $10,000 domin gyaran masallaci.
Kasar waje
Samu kari