Kasar waje
Koriya na neman sababbin huldar al’adu da Najeriya bayan shekaru 15, domin bunkasa fim, adabi, ilimi da abinci wanda zai ƙarfafa zumunta tsakanin kasashen biyu.
Tsohon minista a Najeriya, Femi Fani-Kayode ya wallafa bidiyon yadda aka hana Peter Obi shiga fadar Vatican sai da Bola Ahmed Tinubu ya sa baki aka barshi.
An gurfanar da fitaccen mawaki, Chris Brown a Manchester kan zargin kai hari da kwalba; kotu ta ƙi bayar da belinsa, kuma an tura shi zuwa gidan yar zuwa Yuni.
NAHCON ta tabbatar da cewa mahajjata za su ci abinci mai tsafta da gina jiki, tare da tsauraran matakan sa ido da hana sinadarai da kayan da suka lalace.
Masu sayar da dabbobi sun yi fargabar tashin farashi bayan kasar Nijar ta hana fitar da dabbobi zuwa Najeriya da wasu kasashe ana shirin sallar lahiya.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai halarci bikin nada sabon Fafaroma a Roma ta Italiya. tinubu ya lissafa manyan Kiristocin da zai tafi da su daga Najeriya.
Ofishin babban lauyan jihar Jalisco, da ke Mexico, ya ce wani da ya shiga shagon gyaran gashinta ne ya harbe 'yar TikTok din har lahira, yayin da take nadar bidiyo
EFCC ta gurfanar da ɗan China a Legas bisa zargin ta'addanci ta intanet. Kotu ta tura shi kurkuku. A Jos, an ɗaure wasu 'yan China 4 shekaru 5 kan hakar ma'adinai.
Yayin da ake kuka game da tattalin arzikin Najeriya, gwamnatin Birtaniya ta yaba da tsare-tsaren tattalin arzikin gwamnatin Bola Tinubu tana cewa suna kan hanya.
Kasar waje
Samu kari