Kasar waje
Gwamnatin Najeriya ta ba da bayanin wadanda ke daukar nauyin ta'addanci da tallafawa kungiyoyin ta'addanci a kasar. Ta ce, akwai hannun kasashen turai a IPOB.
Wani maciji ya jawo cece-kuce yayin da jama'a suka ga yana kokarin shiga bandaki zai buya. Jama'a sun ce wannan lamari ne babba, ya kuma ba su tsoro sosai.
Za ayi wa Bola Tinubu zanga-zanga a fadar White House. Jam’iyyar APC ta reshen Amurka ta ce ba kowa ba ne ya shirya wannan aiki illa ‘Dan takaran LP, Peter Obi
Ma'aikatar shari'a ta Amurka ta cimma matsaya kan wasu shari'u biyu da suka buƙaci ƙwace kadarori na alfarma da aka samar da su a ƙasar Najeriya ta hanyar sata.
Kasar Turai ta Scotland ta yi sabon Firayinminista, wanda yake Musulmi na farko da ya taba rike wannan babban mukami a kasar da ke nahiyar Turawan Yammaci.
Rahoton da muke samu ya bayyana shugaban kasar Ukraine ya amince da ganawa da shugaban kasar China domin tattauna hanyoyin sulhu game da halin da ake ciki.
Albarkacin watan azumi, Sarkin Saudi ya raba kayan abinci ga gidaje 500 a jihar Kano. Hukumar bada agajin gaggawa a kasar nan, ta raba kayan abinci a Bunkure.
Wani mutumin ya ba da mamaki yayin da aka bayyana yadda ya ba da gudunmawar maniyyinsa don haifar yara. An haifi yara sama da 500 ta sanadiyyarsa a duniya.
Wani Jarumin Yaro Ya Tsaida Motoci Dake Zargadilar Kai Kawo Akan Titi SabodaYa Tada Sallah Akan Titi a Turai, Vidiyon Ya Tada Hazo a Kafar Sadarwa Ta Zamani
Kasar waje
Samu kari