Kasar waje
Saudi ta kama wasu mutane da ‘Yan Najeriya a halin yanzu. Zargin da Gwamnatin Saudi Arabiya take yi shi ne akwai mutane 40, 000 da suka saci hanyar shigo mata
Za a ji yadda wani Bayahude da yake garin Tel Aviv ya yi aikin kashewa Muhammadu Buhari. Wani Attajiri da yake kaunar Goodluck Jonathan ya dauki hayar kamfanin.
Jama'ar kauye sun dauki mataki kan wani ragumin da ya hallaka mai shi a wani kauyen India. An bayyana yadda mutanen kauye suka masa dukan mutuwa bayan daureshi.
Yayin da zaben 2023 ke karatowa, an kama wasu 'yan kasashen waje dauke da katin zaben Najeriya. An ce an kama katukan ne a jihar Kwara da ke Kudu maso Yamma.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana zuwa jamhuriyar Nijar don kawai ya tallata aniyarsa ta gaje Buhari a zaben bana.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana yadda gwamnatinsa ta yi kokari wajen tabbatar da komai ya kare daga ayyukan 'yan ta'addan Boko Haram a gwamnatinsa.
A wani labarin da muke samu, an bayyana sunan mutumin da Ronaldo ya siyarwa kofin kwallonsa mai daraja na Ballon d'Or da ya siyar a shekaran 2017 da ta gabata.
Tsohon shugaban kasan Najeriya, Ibrahim Badamasi Babangida ya fece kasar Jamus domin gujewa cece-kuce da zai biyo bayan zaben 2023. Ya tafi tare da dansa ne.
Shugaban kasa Ukraine ya gano yadda kasar Rasha ke shirin wargaza Ukraine a wannan karon. Tuni ya bayyana halin da ake ciki da kuma aikin da kasar ke yi yanzu.
Kasar waje
Samu kari