Jam'iyyar APC
Wani matashi dan shekara 30 mai suna Husseini Lawal wanda ya bar Abuja ranar 9 ga watan Maris don nuna goyon baya ga Asiwaju Bola Tinubu ya isa birnin Ibadan.
Tsagi da magoya bayan manyan masu ruwa da tsaki na APC, Lai Mohammed da Rauf Aregbesola, sun sauya sheka daga jam’iyyar mai mulki bayan babban taronta na kasa.
Gwamnan Jihar Benue, Samuel Ortom ya ba ‘yan Najeriyan da suka wuce shekaru 70 shawarar dakatawa daga tsayawa takarar shugaban kasa. A cewarsa, zai fi dacewa su
Duk da Buhari ya sa baki, har yanzu ana fama da rikicin cikin gida a Jam’iyyar APC. Rigingimun da ake fama da su a Kano, Zamfara, Kwara da wasu jihohi na nan.
APC ta samu kan ta a cikin hargitsi bayan zaben shugabannin da aka shirya. Abdullahi Adamu da Abubakar Kyari su na rike da mukamai a majalisa kafin a zabe su.
Rashin kwanciyar hankali ya mamaye jam'iyyar APC,yayin da mafi yawan tsoffin 'yan jam'iyyar adawa ta PDP suka dauki karbe ragamar shugabancin jam'iyyar na kasa.
Wata majiya daga cikin jam'iyyar APC mai mulki ta bayyana cewa wanda shugaba Buhari zai zaɓi ya gaje shi zai baiwa kowa mamaki nan gaba a zaɓen fidda gwani.
Sanata Orji Kalu ya yada wani bidiyo da ke nuna lokacin da yake buga wasan dara tare da sabon shugaban jam'iyyar APC na kasa, Adamu tsohon gwamnan jihar Nasaraw
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC)ta gudanar da babban taronta daga ranar 26 zuwa 27 ga watan Maris, inda ta zabi shugabanni gabannin babban zaben 2023.
Jam'iyyar APC
Samu kari