Jam'iyyar APC
An ji Bola Tinubu ya na sukar shugaba Muhammadu Buhari a fakaice, sannan ya kara nanata maganar cewa katin PVC su na tashi aiki idan har ba a sabunta su ba.
Ministan ayyuka na musamman da harkokin gwamnatoci, Sen. George Akume, ya ce mambobin jam’iyyar APC za su ci gaba da habaka saboda ayyukan Buhari ne kawai.
Ana ganin yawan adadin wakilai da jihohi ke da shi zai taka muhimmiyar rawa wajen tantance abun da kowani dan takara zai samu a zaben fidda gwanin jam'iyya.
Akwai zargin da ke ta yaduwa na cewa ministan ya isa gidan Adamu da ke Keffi dauke da jakunkunan kudi niki-niki domin ya siye zuciyar shugaban APCn na kasa.
Tsohon minista a zamanin mulkin shugaban.ƙasa, Muhammadu Buhari na farko, Solomon Dalung, ya tabbatar da fita daga jam'iyyar APC me mulki a ranar Talatan nan.
Shugaban masu rinjaye na majalisar dokokin jihar Bauchi, Tijjani Aliyu, ya karyata labaran da ke cewa yana tuntubar sauya sheka daga jam’iyyar APC zuwa PDP.
Sumbo Owolabi, tsohon kwamishinan albarkatun ruwa na jihar Oyo a karkashin gwamnatin marigayi tsohon gwamna, Abiola Ajimobi, ya sauya sheka daga APC zuwa PDP.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari, ya bayyana cewa sabanin rade-radin cewa ya sauya sheka zuwa jam'iyyar PDP, har yanzu yana nan a APC mai mulki.
Matar gwamnan Ondo Betty Anyawu ta na so ta yi takarar kujerar Majalisar Dattawa a inda ta fito, gabashin jihar Imo a zabe mai zuwa da za ayi a shekarar 2023.
Jam'iyyar APC
Samu kari