Jam'iyyar APC
am’iyyar APC ta samu karuwar fiye da mambobi 1,502 wadanda suka bar jam’iyyar PDP a gundumar Pil Gani da ke karamar hukumar Langtang ta arewa a Jihar Filato, Th
Wani dan takarar gwamnan Jihar Rivers, Tonye Princewill ya zargi wasu ‘yan bindiga da ba san ko suwaye ba da afkawa gidansa amma ba su taba wani abu mai tsada b
Sakataren gwamnatin jihar Ebonyi ya ayyana shiga takarar kujerar dan majalisa mai wakiltar Ebonyi ta tsakiya a majalisar Dattawan tarayyan Najeriya a 2023.
Wata majiya ta bayyana kalan da shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya gaya wa gwamna Ekiti, Kayode Fayemi, yayin da yaje masa da maganar takara a zaɓen 2023.
Akwai alamun manyan jam’iyyun siyasar kasar biyu na All Progressives Congress da Peoples Democratic Party za su iya tura tikitin shugaban kasa zuwa shiyya daya.
Wani jigo na jam’iyyar APC, Gbenga Olawepo-Hashim ya shawarci ‘yan Najeriya akan zabinsu na shugaban kasa a shekarar 2023, inda ya ce su kiyayi zaben dan siyasa
Siyasar jihar Oyo kamar yadda rahoto ke nuna wa, ta ɗauki wani babi mai ban sha'awa, yayin da ɗaya daga cikin jiga-jigan APC mai dumbin mabiya ya koma PDP.
Rahoto ya bayyana cewa, dubban dubatan 'yan APC da PDP daga jihar Katsina ne suka mika kansu ga jam'iyyar NNPP bayan da aka kammala zaben kananan hukumomi.
Karamin Ministan Ma'adinai da Cigaban Karafa, Dr Uche Sampson Ogah, ya sanar da cewa zai yi takarar gwamna a babban zaben 2023 da ke tafe. Jaridar Daily Trust t
Jam'iyyar APC
Samu kari