Jam'iyyar APC
Tsohon ɗan majalisar wakilan tarayya, Honorabul Farouk Aluyu, ya ce APC na da yan takara masu kwanya da basira da zasu kai Atiku Abubakar ƙasa cikin sauki 2023.
Gwamnonin jam’iyyar APC mai mulki sun fara neman hanyar tsayar da dan takarar shugaban kasa na bai daya bayan umarnin shugaban kasa Muhammadu Buhari a zaben 202
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Atiku Abubakar, ya nemi goyon bayan abokan hamayyarsa a jam’iyyar domin kayar da APC mai
Jam’iyyar NNPP ta samu Sanata bayan ‘Dan Majalisar Bauchi ya yi watsi da APC. An ga Sanata Lawan Yahaya Gumau dauke da takardar takarar ‘dan majalisa a NNPP.
Gwamnan jihar Nasarawa da jam'iyyar APC ke mulki, Abdullahi Sule, ya yi tsokaci kan zaɓin shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari game da wanda zai gaje shi a zaɓe 2023
Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmad Lawan, ya aika wasika mai zafi ga deliget-deliget na jam’iyyar APC da su yi la’akari da tarihin ‘yan takara da kuma bayanai ka
Fasto Alamu David na Cocin Apostolic Christ (CAC) Abule Egba, Legas, a ranar Laraba, 1 ga watan Yuni, ya yi hasashe cewa Bola Tinubu ne zai gaji shugaba Buhari.
A bangare guda, kamar yadda jam’iyyar adawa ta PDP, APC ma ta yi fatali da bukatar da hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi ta yi na gudanar da gwaje-gwajen.
Mataimakin shugaban jam'iyyar All Progressives Congress (APC) Salihu Lukman ya yi kira ga Shugaba Muhammadu Buhari kada ya tilasta musu zaben wani dan takaran.
Jam'iyyar APC
Samu kari