Jam'iyyar APC
Gwamnoni 22 da ke mulki a karkashin APC sun yi zama bayan haduwarsu da Muhammadu Buhari domin a san wa ya kamata jam'iyya ta tsaida takara a zabe mai zuwa.
Bayan shugaban ƙasa Buhari ya gana da su ya tafi Spain, gwamnonin APC sun shiga ganawar sirri da junansa kan zabin wanda zai gaji Buhari a babban zaɓen 2023.
Muhammad Adamu Bulkachuwa ya yi mummunar faduwa a zaben fitar da gwani. Sanatan bai iya samun kuri’a ko daya a zaben tsaida ‘dan takarar APC a yankinsa ba.
Yayin ganawa da gwamnonin da suka ɗare madafun iko karkashin inuwar APC, Buhari ya bayyana abinda ke ransa game da wanda zai gaje shi a babban zaɓen 2023 .
wasu yan takarar jam’iyyun biyu sun mallaki tikitin takara ba tare da hamayya ba ga dukkan alamu kuma sun zage damtse don ganin sun yi nasarar darewa kujerun.
An tattaro cewa, taron ana yin sa ne kan batun zaben fidda gwani na shugaban kasa na jam’iyyar da za a yi a ranakun Talata da Laraba a mako mai zuwa a Abuja.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tofa albarkacin bakinsa kan hanyar da za a bi wajen zaben dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC a zaben fidda gwani da za
Mawaki Davido Adeleke ya yi shagube ga tsohon hadimin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad, sakamakon kaye da ya sha a zaben fidda gwanin jam’iyyar APC.
Ba abin mamaki ba ne a ga Dr. Goodluck Jonathan wajen tantance masu neman takara a APC. Har yau an rasa gane gaskiyar lamari a kan neman takarar Jonathan a APC.
Jam'iyyar APC
Samu kari