Jam'iyyar APC
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya ce matsalolin Najeriya ba ita kaɗai ke fama da su ba, ya shafi duniya kuma APC zata lashe zaɓen 2023 cikin sauki.
Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai, kamar yadda aka rahoto ya jagoranci gabatar da wata takarda daga jiga-jigan APC na Arewa maso Yamma ga Bola Ahmed Tinubu.
Za a ji ‘Yan takara fiye da 100 da suka sha kasa a APC sun nemi a dawo masu da kudinsu. Wasu daga cikin wadanda suka yi takara sun dade su na jiran tsammani.
Yau ne ‘Dan Majalisar Tarayya Mai Wakiltar Karamar Hukumar Birni a Jihar Kano, Shaaban Ibrahim Sharada, ya sauya sheka daga jam’iyyar APC zuwa jam’iyyar ADP.
A baya dai kungiyar Miyetti Allah ta ce al’ummar Fulani ba za su goyi bayan takarar Peter Obi ba, inda ta bayyana shi a matsayin mutum mai tsananin kabilanci.
Gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya, ya yi jimami tare da miƙa ta'aziyyarsa bisa rasuwar shugaban ƙaramar hukumar Nafaɗa, Musa Abubakar, a gaɗarin mota yau Lit.
Yayin da gwamnoni ke yunkurin shiga don kawo karshen sabanin Atiki da Wike. Msmbobin PDP sama da 600 sun tattara kayansu sun koma APC a jihar Gombe jiya Lahadi.
Yayin da zaben 2023 ya rage watanni shida, magoya bayan Obi sun yi tattakin nuna goyon bayansu ga tsohon gwamnan jihar Anambra dake tsaye a takarar 2023...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour, Mista Peter Obi ya caccaki jam’iyyar APC mai mulki da PDP kan gazawar da suka yi a bangaren mulki tsawon shekaru.
Jam'iyyar APC
Samu kari