Jam'iyyar APC
Bayanai sun fito a game da abin da ya kai ‘yan takaran APC watau Bola Tinubu a kuma wasu Gwamnonin jam’iyyar APC 5 zuwa gidan tsohon shugaba Goodluck Jonathan.
Jami'an Tsaro da ke tsaron, Abdullahi Adamu, shugaban jam'iyyar All Progressives Congress, APC sun yi arangama da mambobin kungiyar daliban Najeriya, NANS.
Joe Igbokwe, na hannun daman Asiwaju Bola Tinuubu, ya binciko abin da Nuhu Ribadu, tsohon shugaban hukumar yaki da rashawa ta EFCC ya ce kan tsohon gwamnan loka
Dan takarar kujerar sanata na jam'iyyar APC a Benue South, Kwamred Daniel Onjeh, a jiya ya ziyarci zababen Archbishop na cocin Methodist, Archibishop Oliver Aba
Zaman da aka shirya yau Laraba na mutum 21 da suka yi takara a zaben fidda gwanin dan takaran shugaban kasa karkashin APC a Abuja ya fuskanci babban matsala.
Jam'iyyar APC ta gundumar Jibia Ward 'A' a Jihar Katsina ta kori, mashawarci na musamman ga Gwamna Aminu Bello Masari kan koyar da sana'o'i, Mista Aminu Lawal.
Jam'iyyar Labour Party ta ce ita ba jam'iyya bace ta soshiyal midiya kawai, ta kuma sha alwashin ita za ta lashe zabukan 2023. Sakataren jam'iyyar na kasa, Arab
Gwamnatin APC a Gombe ta Muhammadu Inuwa Yahaya, ta rushe ofishin gangamin zaben dan takarar gwamnan jam'iyyar PDP, Muhammad Jibrin Dan Barde, a jihar Gombe.
Duk Kotu ta soke zaɓen baki ɗaya, gwamnatin jihar Ebonyi, da jam'iyyar APC mai mulki sun ci gaba da shirye-shiryen rantsar da shugabannin kananan hukumomi.
Jam'iyyar APC
Samu kari