Jam'iyyar APC
Akwai wasu jihohi 5 da ka iya zama matsala ga dan takarar shugaban kasa na APC duk da kuwa mallakin jam'iyyarsa ne. Akwai yiwuwar Tinubu ya rasa kuri'unsu.
Jam’iyyar APC ta nuna cewa sam bata damu da barazanar da jigonta, Babachir Lawal ke yi na zabar dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ba.
Wata kotun daukaka kara dake zama a garin Yola na jihar Adamawa ya jaddada Aishatu Binani matsayin ‘yar takarar gwamnan jihar Adamawa a jam’iyyar APC a 2023.
Dan Sarki, Jikan Sarki, Abdullah Abbas ya bayyana cewa ko ta kaka sai jam'iyyar All Progressives Congress APC na jihar Kano ta lashe zaben gwamna a Maris 2023.
Tsohon Sakataren gwamnatin tarayya, Babachir Lawal, yace shi da magoya bayansa ba zasu zabi Bola Ahmed Tinubu ba a 2023, sun cimma matsaya da jam'iyyar PDP.
Dan majalisa kuma mamban PDP ya ba 'yan Najeriya shawarin yiwuwar zaban Tinubu a zaben 2023 mai zuwa. Ya ce tabbas Tinubu ba zai ba 'yan kasar nan kunya ba.
Jam'iyyar APC ta bayyana jin dadinta ga yadda rikicin cikin gida a jam'iyyar PDP ke kara kamari yayin da ake tunkrara zaben 2023 mai zuwa nan da bai ga mai rai.
Wata kungiyar goyon bayan PDP a jihar Sokoto ta sauya sheka zuwa APC a makon nan. Wannan na zuwa ne cikin wata sanarwa da aka ba manema labarai a jiha ta Arewa.
A ranar Talata, 22 ga watan Nuwamba, gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi ya sanar da Nyesom Wike cewa shima ya zama dan kungiyar Gwamonin G-5, yanzu sun koma G-6.
Jam'iyyar APC
Samu kari