Jam'iyyar APC
Rabaran Mathew Ndagoso, limamin Katolika na jihar Kaduna ya bukaci Kiristoci da kada su zabi jam’iyyar APC kan hukuncinsu na yin tikitin Musulmi da Musulmi.
Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa PDP ce ta shiga uku a dalilin tsayawa takarar Peter Obi. Gwamnan yace tun farko babu abin da APC za ta iya tabukawa a can
Gwamna Ganduje ya kalubalanci dann takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP, Kwankwaso da ya gwada yin taron gangami don nuna karbuwarsa a jihar idan zai iya.
Babbar Kotun tarayya ta kori ɗan takarar APC a majalisar tarayya daga jihar Jigawa saboda ba da sunan ƙarya, haka ta soke zaben fidda gwanin PDP a Zamfara.
Jigon jam'iyyar APC ya bayyana kadan daga abin da jam'iyyar ta shirya yi idan ta gaji gwamnatin APC. PDP ta yi kuskure, amma Atiku zai gyara idan ya gaj Buhari.
Tsohon sanata a Najeriya ya bayyana yadda kasar nan ta kasance ba ta addini ba yayin da ake fuskantar zaben 2023 mai zuwa. Ya ce Najeriya babu ruwata da addini.
Yayin da ake ci gaba da shirye-shiryen tunkarar babban zaɓen 2023, jam'iyyar APC ta shiga tsaka mai wuya a jihar Ribas saboda fitar kusoshinta zuwa wasu jam'iyu
Wani yanayi ya nuna loakcin da ga Tinubu, dan takarar shugaban kasa ya fito fili aka dama dashi a gangamin kamfen da aka gudanar a jihar Kano. Arewacin kasa.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya sha alwashin cewa ba zai janyewa kowanne ‘dan takara ba kuma duk wanda yace shekarar 2023 lokacinsa ne toh yayi babban kuskure.
Jam'iyyar APC
Samu kari