Jam'iyyar APC
Yan kwanaki kafin babban zaben 2023, jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta rasa manyan jiga-jiganta a jihar Delta inda suka koma jam'iyyar APC mai mulki.
Jam'iyyar APC mai mulki ta maida martani ga kiran da PDP ta yi jiya ga EFCC da NDLEA su kama Tinubu, kwamitin kamfen APC ya ce duk borin kunya Atiku ke yi.
A yau Litinin, 23 ga watan Janairu ne ake gudanar da gangamin kamfen din takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC a jihar Bauchi wanda ya samu halartan Buhari.
Gwamnan Jihat Kuros Riba, Farfesa Ben Ayade, ya ayyana Bola Ahmed Tinubu a matsayin dan takara ɗaya tilo da zai iya gyara Najeriya ta koma kan tubali mai kyau.
Jirgin yakin neman kujerar shugaban kasan Najeriya a zaben 2023 na jam'iyya All Progressives Congress APC ya yada zango jihar Bauchi don yakin neman zaben APC.
Yan kwanaki kafin babban zaben shugaban kasa na 2023, jam'iyyar APC mai mulki ta yi babban kamu na magoya bayan jam'iyyar su Sanata Kwankwaso a jihar Kano.
Jam'iyyar PDP ta wanke wurin da Bola Ahmed Tinubu, 'dan takarar shugabancin kasa na APC suka yi kamfen a jihar Jigawa. Sun ce sun wanke mugun mulki da najasa.
Bayan kasa da sa'o'i 72 da fita daga jam'iyyar APC tare da ajiye mukamin daraktan kungiyar kamfen din Tinubu, Naja'atu Muhammaad ta ziyarci Atiku Abubakar.
Atiku Abubakar ya ce Ministan kwadago yana amfani da damarsa wajen siyasa. Dalili shi ne Festus Keyamo ya je kotu yana neman a tursasa hukumomi su bincike shi.
Jam'iyyar APC
Samu kari