Jam'iyyar APC
Sakataren gidan gwamnati ya bayyana cewa, shugaban kasa Muhammadu Buhari abin koyi ne ga duk wanda ya gaje shi a mulki a shekarar nan, ya fadi yawan dalilansa.
Gamayyar kungiyoyin arewa sun bayyana cewa yanzu ne lokacin da yan arewa za su saka wa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu da taimakon da ya dade yana yi ma yankin su.
Za a ji Kungiyar Fulbe United for Peace and Development za ta goyi bayan jam’iyyyar APC a zaben shugaban kasa da za ayi, sun fadawa mutanensu a zabi Bola Tinubu
Yan kwanaki kafin babban zaben shugaban kasa a Najeriya, tsohon shugaban hukumar NHISA, Farfesa Usman Yusuf ya ce mutanen Katsina ba za su zabi Bola Tinubu ba.
Gabannin zaben ranar 25 ga watan Fabrairu, tsohon shugaban hukumar NHIS, Farfesa Yusuf, ya yi ikirarin cewa babu gwamnan arewa da zai iya kawowa Tinubu jiharsa.
Ana saura kwanaki 12 bababn zaben shugaban kasa wanda za a yi a ranar 25 ga watan Fabrairu, jam'iyyar Labour Party ta rushe tsarinta a cikin jam'iyyar APC.
Mataimakin shugaban jam'iyyar APC na kasa ya bayyana kwarin gwiwar cewa, jihohin Arewa maso Yamma za su ba Tinubu kuri'unsu a zaben bana saboda wasu dalilai.
Gwamnatin jihar Yobe a ranar Lahadi, 12 ga watan Fabrairu, ta fito ta karyata jita-jitan da aka ta yadawa cewa wasu fusatattun matasa sun farmaki Gwamna Buni.
A labarin da muke samu daga jihar Kano, dan takarar gwamna a jihar a jam'iyyar Labour ya bayyana sauya sheka zuwa jam'iyyar APC mai mulki a jiya Lahadi a yamma.
Jam'iyyar APC
Samu kari