Delta
Jam'iyyar PDP a jihar Delta za ta samu koma baya bayan sanatanta ya shirya komawa APC. Sanata Ned Nwoko mai wakiltar Delta ta Arewa ya shirya barin PDP.
Rahotanni sun tabbatar da cewa uwargidan tsohon gwamnan farko na jihar Delta, Olorogun Felix Ibru ta riga mu gidan gaskiya a birnin London da ke Burtaniya.
Rundunar 'yan sanda ta kama wasu da suke hada makamai a Benue, an kama bindigogi da wasu mutane. An kama wasu 'yan kungiyar asiri da wanda ya yi kisa a Kebbi.
Gwamnan jihar Delta, Sheriff Oborevwori ya dakatar da mai taimaka masa ta musamman kan zarge-zargen da ake mata na damfarar mutane kuɗaɗe masu nauyi.
Gwamnan jihar Delta, Sheriff Oborevwori ya sauke kwamishinan yaɗa labarai daga muƙaminsa, an ce hakan ba zai rasa nasaba da rashin aikin da ya kamata ba.
Wata majaiya mai tushe ta bayyana akwai wasu alamu da suka sa aka fara zargin wasu gwamnoni da shirin sauya sheka daga PDP zuwa APC gabanin zaɓen 2027.
Wasu shugabannin PDP a jihar Delta sun magantu kan rade-radin cewa Gwamna Sheriff Oborevwori zai koma APC inda suka kalubalance shi da ya fito ya fadi gaskiya.
Gwamnan jihar Delta, Oborevwori ya musanta jita-jitar barin PDP, ya ce zai ci gaba da aiki zama a PDP dom amfanin al'ummar jiharsa da cika alkawuran da ya dauka.
Jam'iyyar PDP reshen jihar Delta ta bayyana jita-jitar da ake yaɗawa cewa Gwamna Oborevwori ya gama shirin haɗa kayansa zuwa jam'iyyar APC mai mulki.
Delta
Samu kari