Delta
Yar majalisar wakilan tarayya kuma ɗiyar tsohon gwamnan jihar Delta, Ibori-Suenu ta ce kwanan PDP ya kare a mazaɓarta, za ta jagoranci birne ta a kogi.
Kotu ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga masu garkuwa a jihar Delta da suka sace sarkin Ubulu-uku, Obi Edward Akaelue Ofulue III suka kashe shi
Gwamnan jihar Delta, Sheriff Oborevwori ya yabawa salon mulkin Bola Tinubu awanni 24 bayan sukar tsarin mulkinsa wanda hakan ya jawo ce-ce-ku-ce.
Wata matashiyar budurwa ta shiga hannun jami'an rundunar 'yan sanda a jihar Delta. Jami'an tsaron sun cafke matashiyar ne bisa zargin salwantar da ran jaririnta.
Gwamnan jihar Delta Sheriff Oborevwori ya ce ba za su bi tsare tsaren Bola Tinubu da APC da T Pain masu jefa al'umma a wahala ba. Ya ce Tinubu ya kawo yunwa.
Babban hafsan tsaron ƙasa, CDS Janar Chirstopher Musa ya ba da umarnin yin bincike don gano gaskiya kan zargin mutuwar shugabannin Okuama a hannun sojoji.
Tsohon mataimakin shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Ovie Omo-Agege da Hon. Erhiataka Suenu-Ibori sun bugi kirji inda suka yi alkawarin mayar da Delta jihar APC.
An sake tabbatar da mutuwar karin mutum ɗaya daga cikin shugabannin garin Okuama da ke tsare a hannun rundunar sojojin Najeriya tun watan Agusta, 2024.
Jam’iyyar PDP a Najeriya ta ayyana kujerar yar Majalisar Tarayya kuma diya ga tsohon gwamnan Delta, Hon. Erhiatake Ibori-Suenu babu kowa bayan ta koma APC.
Delta
Samu kari