Delta
Jihar Delta - Rundunar ‘yan sandan jihar Delta ta kama wani matashi dan shekara 23 mai suna Godspower Adigheti bisa zargin kashe budurwar sa, Gift Oloku har la.
Cutar dai ta dumfari daliban makarantar Mary Mount College ne, inda ta tabbata a jikin mutum biyar. An ce daga alamar ta akwai suma da faduwa haka siddan...
Bayan takkabar da abokin takarar Bola Tinubu na gaske kuma Musulmi, matakin ya fusata wasu ƴaƴan jam'iyya musamman mabiya addinin Kirista, ta faru a Delta.
Tsagerun yan bindiga sun farmaki babban mai ba gwamna Ifeanyi Okowa na jihar Delta shawara kan harkokin tsaro, Olorogun Samuel Oghotomo, amma ya sha da kyar.
Wata kotu da ke zamanta a Legas, a ranar 1 ga watan Yuli ta yanke wa Sanata Peter Nwaoboshi, mai wakiltar Delta North, hukuncin daurin shekaru 7 kan almundahana
Jami’an yan sandan jihar Delta sun kama wani mutum mai shekaru 33, Mista Volt Blessing Gabriel, kan amfani da zarto wajen fille kan dansa mai shekara daya.
Za a ji daga cikin abin da ya sa Ifeanyi Okowa ya yi wa Nyesom Wike kafa akwai sarkakiyar da ke cikin sabuwar dokar zabe da kuma irin halayyar Gwamnan Ribas.
Mahukunta a Jami'ar Jami'ar Kimiyya da Fasaha, Ozoro, Jihar Delta daga aiki sun sallami malamai biyu daga aiki kan zargin damfara na karatu. The Punch ta rahoto
Wani gwarzon direba ya nuna kwarewarsa ta tuƙi yayin da wata Tankar Man Fetur ta kama da wuta a cikin mutane, ya tuƙa ta zuwa wajen gari don ceton mazauna yanki
Delta
Samu kari