Delta
Tsohon ɗan takarar gwamna a shekarar 2015 karkashin inuwar APC a jihar Delta ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APGA ya shirya tarwatsa tsohuwar jam'iyyar da ya fita
Wani dan takarar gwamnan jihar Delta a karkashin jam’iyyar APC Amb Uba A. Michael ya gamu da mumunan hatsarin mota a hanyar filin jirgin sama da ke kusa da gari
Kwanaki kaɗan bayan iyalai sun biya kuɗin fansa, Farfesa a Jami'ar DELSU da yan bindiga suka yi garkuwa da shi ya riga mu gidan gaskiya a kan hanyar Asibiti.
Wani matashi ɗan kimanin shekara 18 a duniya ya rasa rayuwarsa sanadin wutar lantrki yayin da yake Chajin wayarsa kirar kamfanin iPhone a jihar Delta ran Talata
Shugaban ma'aikata a fadar gwamnatin jihar Delta tare da wasu kwamishinoni 9 da hadimai sun aje muƙamansu sabida suna da burin shiga siyasa a babban zaɓen 2023.
A kalla kwamishinoni bakwai ne ciki har da shugaban fadar ma'aikatan gwamnan Jihar Delta, Ifeanyi Okowa, ne suka yi murabus daga gwamnatin jihar, The Punch ta r
Magidanci a Delta da naɗawa tsohuwar matarsa da surikarsa dukan kawo wuka, saboda kayan al'ada na makaranta da ta siyawa ƴaƴansu kuma ta kai musu makaranta.
Rundunar ‘yan sandan Najeriya a Agbor a Jihar Delta sun yi ram da wata Blessing Ndidi, matar auren da ta yi yunkurin yanke mazakutar mijinta, Nigerian Tribune t
Wani dan sanda da ke aiki da ofishin ‘yan sanda na Agbor ya harbi wani mai hako karafa, mai suna Aminu bisa zargin kin ba shi rashawar N1,000, The Punch ta ruwa
Delta
Samu kari