Delta
Rundunar ‘yan sandan jihar Delta ta yi kira ga cewar ya kamata a binciki mutanen da ba a san tushen arzikinsu ba bayan an kama su sannan a gurfanar da su a kotu.
An samu tashin wata mummunar gobara a jihar Delta inda ta lakume kadarori masu tarin yawa. Gobarar wacce ta tashi cikin dare ta janyo asara mai tarin yawa.
Wasu miyagun yan bindiga sun yi musayar wuta da jami'an tsaro a birnin Asaba, babban birnin jihar Delta, inda suka halaka mataimakin sufeton yan sanda (DSP).
Kotun daukaka kara ta yi hukunci kan shari'ar zaben Gwamna Sheriff na jihar Delta inda ta tabbatar da nasararshi, ta kori karar jam'iyyar APC a kotun.
Harkoki sun daina tafiya a ma'aikatun tarayya da na jiha a babban birnin jihar Delta yayin da NLC ta tsunduma yajin aikin sai baba ta gani daga ranar Talata.
Gwamna Sheriff Oborevwori ya ziyarci dattijon ƙasa kuma tsohon sakataren ƙungiyar NUPENG wanda ke kwance ba lafiya a Asibiti. ya yi alƙawarin ba shi kulawa.
Jigon jam'iyyar APC mara lafiya Frank Kokori ya koka kan yadda ciwonsa ya tu tsanani kuma ya kasa samun taimako domin ya yi jinyar yadda ya da ce.
Kotun daukaka kara mai zama a jihar Legas ta tabbatar da nasarat ɗiyar tsohon gwamnan jihar Delta, James Ibori a matsayin yar majalisar wakilan tarayya.
Wani sifetan dan sanda mai suna Festus Onori ya gamu da tsautsayi bayan wasu fusatattun matasa sun yi ma sa kisan gilla a jihar Delta da ke Kudancin Najeriya.
Delta
Samu kari