Daurin Aure
Sarkin Zazzau, Mai Martaba Ambasada Ahmad Nuhu Bamalli a ranar Juma'a da ta gabata ya aurar da diyarsa, Gimbiya Fatima Nuhu Bamalli ga angonta Abubakar Audu.
Za a ji labari cewa Hukumar Hisba ta Kano na binciken wani malamin Islamiyya da ake zargi da yin lalata da daliban makarantar mahaifinsa da ya rasu a jihar.
Bidiyon ango da ya mayar da hankalinsa kacokan kan wayarsa a wajen shagalin bikinsu da amaryarsa ya haddasa cece-kuce a soshiyal midiya. Jama'a basu ji dadi ba.
A ranar Laraba ne yan sanda a jihar Lagas suka gurfanar da ani magidanci mai suna Edmund Uzoma, a gaban kotun Majistare da ke Yaba bisa zargin kara yin amarya.
Kotun majirtire mai zama a Makurɗi, babban birnin jihar Benuwai ta fara sauraron shari'ar wata mata da ake zargin ta haɗa baki da ɗansa sun kashe surukinsu.
Hukumar tabbatar da tarbiyya da kaoyarwan addinin Musulunci a jihar Kano, Hisbah, ta kammala bincike kan lamarin matar da ta auri saurayin diyarta a jihar Kano.
Wani 'dan Najerya ya baiwa jama'a mamaki bayan bayyana da yayi a wurin wani biki da akwatin kudi inda ya dinga watsa bandiran sabbin takardun Naira da ke wuya.
Wani matashin bakar fata ya bada labarin soyayyarsa da baturiya wacce ya nemi ta auresa bayan kwana 4 da hadu a wurin wani biki. Yana da burin auren jar fata.
Matar da ta auri saurayin yarta a Kano, Malama Khadija ta ce ba za ta kashe aurenta ba duk da cece-kucen da jama’a ke yi a kanta, tun da ba ta saba wa Allah ba.
Daurin Aure
Samu kari