Daurin Aure
Gogaggen jarumin Kannywood, Abale ko Daddy Hikima, ya shirya tsaf don aure rabin ransa budurwa mai suna Maryam. Katin daurin aure ya nuna za a yi ranar Juma'a.
Wani attajiri mai taimakon jama’a a kasar Zambiya, James Ndambo ya gwangwaje surukinsa Emmanuel Sichembe da sabuwar mota kirar Land Rover sabuwa a ran aurensu.
Wani sabonn ango mai suna Idris Almustapha Daja ya sanar da mutuwar amaryarsa bayan kwanaki 11 kacal da shan shagalin aurens. Zukatan jama'a sun girgiza sosai.
Wani matashi ya bayyanawa duniya yadda aka fasa auren yayansa bayan da iyayen amarya suka bukaci doya 400 amma aka kai 1 tak karyayya. Sun fasa bada auren.
Wata matashiya yar shekara 23 a duniya ta taɓa zukatan jama'a yayin da ta bayar da labarinta a soshiyal midiya, tace yaranta uku kuma kowanne ubansa daban.
Wasu ma'aurata ne sukai wani abun ban mamaki da tajibi a kafar Twitter inda sukai aure daga tallen zobo da kunun aya, yanzu dai auren kusan satin sa biyu kenan
Wata budurwa a shafin Twitter ta yi wuf da wani matashi da ya kwankwasa kofa don siyan kayan sanyi da take siyarwa. Ta bayyana yadda lamarin ya faro a tsakani.
An rahoto cewa yan ta'adda sun sace matafiya ciki har da wasu dalibai 4 da suke dawowa daga auren abokinsu a hanyar Kaura Namoda da Birnin Magaji a Zamfara.
Wani bidiyo da aka wallafa a YouTube ya nuno lokacin da amarya ta canja a lokaci guda sannan ta dankarawa angonta naushi a ranar bikinsu. Wasu sun ce shiri ne.
Daurin Aure
Samu kari