Dandalin Kannywood
Da dama daga cikin tsofaffin jaruman Kannywood, wanda tauraron yake haskawa, da wadanda suka sha miya sun fitar farin dango wajen taya abokiyar aikinsu, Fati.
NAIJ.com dai har ila yau ta samu cewa ganin haka ne ma ya sanya majiyar tamu ta shiga yin bincike don sanin ainahin musabbabin mutuwar auren na jaruman masana'a
Labaran da muke samu daga masana'antar Kannywood na nuni da cewa wasu bata garin mutane sun haura a gidan fitaccen jarumin fina-finan Hausa musamman ma a fagen
Tsohuwar jaruma, Mansurah Isah ta goyi bayan furucin Umma Shehu kan martanin da ta maida wa Ummi ZeeZee na cewa yan wasan yanzu sun fin a baya gogewa.
Fitaciyyar ‘yar wasan nan ta Kannywood wacce aka fi sani da suna Fati SU ta bayyana cewaa akwai wasu abubuwa guda uku dake matukar burgeta a Kannywood.
Mai karatu dai zai iya tuna cewa a kwanan baya ma dai wasu jaruman a masana'atar ta Kannywood sun amshi kyaututtuka da dama a wani buki da aka gabatar a birnin
Rahotanni sun kawo cewa shahararren fim din nan da mutane ke ta simayin fitowar sa wato Abu Hassan na kan hanya, za'a haska shi a ranar 27 ga watan Oktoba.
arumar dai da yi wannan rubutu ne a shafin nata inda take nuna rashin jin dadin ta game da yadda wasu 'yan Najeriya ba su da wani aikin yi sai dai su zauna suyi
NAIJ.com ta samu kuma dai cewa jarumin ya bayyana cewa wakar da ya fara yi da ta sa shi yayi suna a duniyar Kannywood ita ce ta "Soyayya bazan kara Ba" da ya re
Dandalin Kannywood
Samu kari