Dandalin Kannywood
Rahotanni sun kawo cewa korarriyar jarumar kamfanin shirya fina-fina hausa na Kannywood, Rahama Sadau ta bai wa masoyanta damar yi mata tambaya a shafinta.
Fim din Gwaska action fim ne, wanda akwai fada da wasan tashi a cikinsa, irin fina-finan nan ne da ake kira super-hero films, wato jarumi mai ceto al'umma
Fitacciyar jarumar nan ta shirin fina-finai na wasan hausa Mansura Isah, ta gargadi mata musamman ma'aurata akan tsaftace jikin su da kuma muhallan su a gidajen
A sakamakon garkuwa tare da neman kudin fansar fitaccen jarumin nan na wasan Hausa, Al-amin Buhari, manema labari na kamfanin jaridar Daily Trust sun samu gana
A sakamakon gabatowar karshen shekarar 2017, a yau dandalin na Kannywood ya kawo muku jerin fina-finai 5 da suka yi fice wajen shahara ta fuskar nishadantar wa
Fati Washa ta bi sahun dubban masoya Adam Zango wajen tallata sabon fim din sa da ke gab da fitowa mai suna ‘Gwaska’ in da ta rera wakar kamar ita ta rubuta shi
Mayatar son lallai sai tayi kama da Anjelina Jolie ta Hollywood, tasa ta yi tiyatar fuska 50, amma sai gashi ta dawo kamar 'yar-tsana mai aiki dda batir
Shaharariyyar jarumar nan ta Kannywood Fati Abubakar wacce aka fi sani da Fati Shu’uma ta bayyana fim din ‘Basma’ a matsayin fin din da ya fi ba ta wahala.
Shaharariyyar matashiyar nan ta fina-finan Kannywood, Fati Abubakar ta ce ana kiranta da suna Shu'uma ce saboda rashin jin da ta nuna a fim din Shu'uma.
Dandalin Kannywood
Samu kari