Kotun Kostamare
Wata kotun majistare da ke zama a Akure, babban birnin jihar Ondo, ta yanke wa Chinaza Njoku, mai shekaru 35 daurin shekaru shida a gidan yarin jihar ta Ondo.
Alkalin kotun Majistare Ibrahim Emmanuel, a ranar Alhamis, ta umurci wata matar aure, Hadiza Ahmed, ta share harabar kotu na tsawon kwana biyar saboda lakada wa
Wata kotun Shari'ah dake Magajin Gari, Tudun Wada, jihar Kaduna ta bada umurnin garkame matasa biyu gidan gyara hali kan tuhumar yin 'ba haya' cikin Masallaci.
Wata kotun majistare da ke zama a Abeokuta a ranar Juma’a, 8 ga watan Afirilu ta yanke wa wani Seun Sowemimo, mai shekaru 33 watanni 12 a gidan yari ba tare da
Kotu ta ce za ta fara gudanar da shari'ar su Nnamdi Kanu da sauran wadanda ake zargi da daukar nauyin Boko Haram a sirrance, kana ba za bari 'yan jarida su shig
Wata mata ‘yar shekara 54 mai suna Blessing Mormah ta garzaya wata kotun al’adu ta Igando inda ta nemi a raba aurenta da mijinta saboda ganin cewa mijin ba a
A ranar Laraba an gurfanar da wani Sunday Hungbeji mai shekaru 31 gaban wata kotun majistare ta Badagry bisa zarginsa da satar wani biskit (Shortbread) mai kima
Wani magidanci ya roki Kotun Kostumare ta taimaka kar ta amince da bukatar matarsa na datse igiyoyin aurensu domin har yanzun yana matikar kaunarta a zuciya.
Wata tela, Lucy Jacob mai shekaru 33 tana fuskantar tuhuma a wata kotun majistare da ke garin Kaduna bisa zargin ta da siyar da leshin kwastoma mai kimar N65,00
Kotun Kostamare
Samu kari