Kotun Kostamare
Wata Kotu a Kubwa, babban birnun tarayya Abuja ya yanke hukuncin raba auren da aka shafe shekaru biyu tsakanin Aisha Ari da mijinta Ibrahim Hassan kan rashin so
Wani dan kasuwa, Ismaila Ibrahim, a ranar Talata, ya yi karar wata Zainab Muhammad, surukarsa a kotun shari'a da ke Rigasa Kaduna, saboda kin yarda matarsa ta k
Wata matar aure ta garzaya Kotu tana rokon a raba aurenta sabods mai gidanta bai cancanci zama uba ba duk da sun kwashe shekaru 19 a tare da juna, da yaya uku
An fara sauraron shari'ar Basaraken Samora a jihar Kwara, wanda ya haɗa wasu mutane biyar da makamai masu haɗari suka farmaki fadar wani basarken gargajiya.
Wani babban ma’aikaci da ya yi aiki a National Veterinary Research Institute (NVRI) da ke garin Vom a jihar Filato zai dawo da albashin da ya rika karba a baya.
Wata yar kasuwa, Asiata Oladejo, ta roki kotun gargajiya da ke zamanta a Mapo, Ibadan Jihar Oyo, ta warware aurenta saboda mijinta, Abidemi, ya tsere ya bar ta
Jihar Oyo - Wata mata mai suna Asiata Oladejo, ta shaida wa kotun al’ada ta Mapo a garin Ibadan cewa ta raba aurenta a kan dalilin mijinta, Abidemi ya gudu ya.
Wani malamin addini, Lukman Shittu, ya roki wata kotun gargajiya da ke zamanta a Mapo, Ibadan ta raba shi da matarsa saboda bin maza da ta ke yi na bata masa ra
A yau ne aka yankewa Abdulmalik Tanko hukuncin kisa tahanyar rataya, watanni da kashe dalibarsa yarinya mai shekaru biyar Hanifa Abubakar bayan sace ta....
Kotun Kostamare
Samu kari