Kotun Kostamare
Wata budurwa a jihar Kaduna ta kai ƙarar mahaifinta gaban kotun shari'ar musulunci, kan yunƙurin sa na yi mata auren dole. Budurwar tace tana da mai sonta.
Wata yarinya ta maka mahaifinta a kotu dake zamanta a Kaduna inda ta roki kotun da ta hana auren dole da yake shirin yi mata, ta ce tana da wanda za ta aura.
Wasu ma'aikatan gidan abinci na Pizzaman da ke Kumasi Ghana, Sai'du Karim da Rashid Abdullahi za su share shekaru 5 a gidan yari bisa kama su da aka yi suna
Rundunar ‘yan sanda ta kwamushe wani yaro, Ibrahim Musa da ake zargin ya kashe mahaifiyarsa mai kimanin shekaru 50 a karamar hukumar Ungogo da ke jihar Kano.
Idan Asiwaju Bola Tinubu ya karbi ragamar shugabanci, zai yaki marasa gaskiya, Bola Tinubu ya ce ba zai manta da kowa ba, kuma zai yi abin da za tuna da shi.
Wata kotu da ke zamanta a Sabo a yankin Yaba a jihar Legas ta bada belin shugaban kabilar Ibo mazauna Ajawo a jihar, Fredrick Nwajagu wanda ya yi barazanar.
Kotu ta tura keyar wani zuwa gidan gyaran hali da ake zargi da bayyana kanshi a matsayin jami`in hukumar da ke yaki da yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa.
An yi karar wani Oladepo Ogunlade, dattijo dan shekara 100 da Musiliyu Ogundiran dan shekara 61 a kotu kan zarginsu da kwace fili mallakar wani Musliu Lawani.
Kisihi ya sanya wani matashi aikin dana sani yayin da aka daure shi shekaru bakwai a gidan yari saboda ya watsawa budurwarsa da daurayinta ruwan acid a Legas.
Kotun Kostamare
Samu kari