Gobarar Titi: Yadda Akan Dubu Uku Wani Samu Dubu Dari Da Hamsin

Gobarar Titi: Yadda Akan Dubu Uku Wani Samu Dubu Dari Da Hamsin

  • Bayan ta karbi dubu uku dan ziyartarsa, ta kashe wayarta sannan taki zuwa kamar yadda sukai
  • Cikin fushi mutumin ya kaita kotu sannan ya nemi ta biyashi dubu 150 sabida kin mutunta alkawari
  • Kotun ta yanke hukunci kan matar domin hakan ya zama izina ga mata masu aikata irin wannan abun

Enugu - Kotun Enugu ta zatar da hukuncin bayar da N150,000 kan wani matashi da wata budurwa ta karbi kudinsa ta kuma ki zuwa inda yace tazo din.

Wani lauya dan Nigeria @Egi_nupe ne ya wallafa labarin abinda ya faru a shafinsa na Twitter, yace wata budurwa ta kashe wayarta bayan karbar kudi daga wani saurayi

Fusataccen saurayin ya kai kara budurwa kotu a Enugu sannan ya samu nasara kan abinda tai masa, inda alkalin kotun yace abinda Budurwar ta aikata zamba ne cikin aminci.

Kara karanta wannan

Daga TikTok: Matashi ya tattara N1m, ya tallafawa wata tsohuwa da ya gamu da ita a titi

Saurayi
Gobarar Titi: Yadda Akan Dubu Uku Wani Samu Dubu Dari Da Hamsin Hoto: UCG
Asali: UGC

DUBA: Bibiyemu a Instagram don samun labarai masu muhimmanci kai tsaye cikin manhajar

Kudin da aka yankewa budurwa zasu zama darasi ne ga sauran mata, wanda suke da irin wannan halin nata

sahfin Twitter yayi dumi kan yadda wannan abun ya faru, inda mutane da dama ke tofa albarkacin bakinsu

Kalli abinda ya wallafa:

Abunda masu amfani da shafin sadarwa suke cewa

Mutane da dama sun magantu kan wannan abun da ya faru inda suke ta muhawarar maganganu a tsakaninsu

@IbejiNoble yace:

Na taya wannan nmatashi murna, mai yasa tasan baza tazo ba ta karbar mar kudi, mata suna da wata halayyya wacce bai kamata ace suna da shi ba sai kace wasu shedanu mata

Shi kuwa @Klintzmann cewa yace:

"Kaga wata sana'a, kai amfani da dubu 30 ka gayyaci mata goma sai kasamu miliyan daya da digo biyar"

Kara karanta wannan

2023: Tinubu Ya Bayyana Abin Da Zai Yi Game Da Rashawa Da Almundahar Kudi Idan Ya Ci Zabe

@elgeotaofeeq shi kuwa cewa yace:

"Muna bukatar wani da ya taimaka mana da masu cewa a basu dubu biyu da gaggawa, suna kashe samari."

@Sholexx_ yace:

"Ba bukatar sai sunje wannan kotu suje kotun kasa ma zata yanke musu hukunci"

Wata budurwa ta rabu da saurayinta sabida babbarsa ta sata wanke-wanke

Wata buduwar ce a kasar indonosea ta rabu da saurayinta bayanda mahaifiyar saurayin ta sata wanke-wanke.

Legit.ng Hausa ta fassara rahoton yadda abun ya faru, shine bayan budurwar ta gama cin abinci, sai babar saurayin ta ce mata kar ta tafi ta bar kwannan a wajen.

Asali: Legit.ng

Online view pixel