Dan takara
Har yau cacar baki bai kare tsakanin Tunde Bakare da kwamitin yakin neman zaben Bola Tinubu ba. Bakare ya ce ko da ya fadi zabe, shi yana da takardun gaskiya.
A gaban Uwargidar ‘dan takaran PDP a 2023, Hajiya Titi Abubakar, Bala Mohammed ya tabbatarwa mutanen jihar Bauchi cewa babu wata rigima da shi da Atiku Abubakar
Alkawarin da Bola Tinubu ya yi shi ne zai tafi da kowa idan ya yi nasara. Tinubu ya hadu da duka masu neman kujerun siyasa a jam’iyyar APC a ranar Lahadin nan.
Jagora a APC, Tunde Bakare ba zai goyi bayan Bola Tinubu a zaben shugaban kasa ba. Alamu sun nuna wannan a wata huduba da ya yi a ranar Lahadin nan da ta gabata
Da aka je kotu, an ji labari an yarda Shehu Umar ne wanda ya lashe zaben tsaida gwani na Sanata a Bauchi. Sauran wadanda aka yi kararsu sun hada da APC da INEC.
A jiya Olusegun Obasanjo yace da ya so ya yi ta mulki, babu abin da zai hana shi, sannan Obasanjo ya nuna ba da shi za a rika yawon yi wa Peter Obi kamfe ba.
Bayan ta je kotu, Jam’iyyar NNPP ta maye gurbin irinsu Sanata Ibrahim Shekarau da wasu ‘Yan takara da suka canza sheka. A ciki har da wanda ya saida takararsa.
Wasu jam’iyyun siyasar da ba su da karfi za su goyi bayan takarar Atiku Abubakar. Sakataren yada labaran PDP a Najeriya ya ce sun dauko irin salon Bola Tinubu.
Atiku Abubakar ya zauna da Manoman Arewa, ya shawo kan su, za su zabi Jam’iyyar PDP. Tsohuwar hadimar Goodluck Jonathan, Baraka Sani ta tara manoma a Kano.
Dan takara
Samu kari