Dan takara
Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan Najeriya, Wasiu Abiodun ya ce bayanan sirri sun nuna masu hadarin taron da aka shirya, dole aka dakatar da shi
A makon nan, ‘Dan takaran Shugabancin Najeriya a Jam’iyyar APC, ya soki gwamnatinsu da kan shi. Asiwaju Bola Tinubuu sun samu $1 a kan N200, yanzu ta koma N800.
A Ribas, wasu miyagu sun sacewa APC Darektan Kamfe a filin taro. Rahotonmu ya ce an dauke Boma Brown wanda shi ne Darektan kamfen ta a garin Opobo/Nkoro Opobo.
Za a ji labari Gwamnan jihar Ondo ya yi ikirarin Bola Tinubu zai lashe zaben shugaban kasa da za ayi. Rotimi Akeredolu ya fadawa mutanensa su yi APC sak a 2023.
A jihar Ribas abin bai yi kyau ba, domin ‘Yan daba sun je kauyen ‘dan takaran majalisa, sun kona masa gida. Ezemonye Ezekiel-Amadi ya shaida haka a wani bidiyo.
‘Dan takaran Hope Democratic Party a zaben 2019 yana kalubalantar kujerar Muhammadu Buhari. Alkali ya yi watsi da karar, ya ki yarda ya tunbuke Shugaban Kasa
Naja’atu Muhammad ta fito da ‘Dan takaranta a APC a 2023. 'Yar siyasar ta ce tun farko ba ta goyon bayan Bola Tinubu ya samu takarar shugaban kasa a APC ba.
Ana yaɗa labarun ƙarya akan Asiwaju Bola Tinubu. Hadiminsa ya karyata labaran da ake yadawa a kan cafke motocin kudi daga gidan shi a kan hanyar zuwansu banki.
Irinsu International Press Centre; Institute for Media and Society; da Partners for Electoral Reform sun yi bincike a kan magudin da za ayi a zabe mai zuwa.
Dan takara
Samu kari