Babban bankin Najeriya CBN
Bayan karya farashin shinkafa da Babban Bankin ta shirya i saboda samawa talakawan Najeriya saukin abinci, babban bankin ya kuma bayyana mafita kan na masara.
Babban Bankin Najeriya ya bayyana mafita ga tsadar abinci da ake fuskanta a Najeriya. Ta ce ta shirya yadda za ta karya farashin shinkafa a kasar don kowa.
A kokarin kara inganta harkokin cikin gida Najeriya, Gwamnan CBN, Godwin Emefiele, na shirin hana karin abincin kasashen waje da ake shigowa da su cikin kasar.
Babban Bankin Najeriya ya karbi bakuncin gwamnan Babban Bankin kasar Gambia, domin tattaunawa kan yadda za a yi Najeriya ta buga wa kasar kudaden kasar ta.
Majalisar wakilai, ta zargi hukumar NIRSAL da yin sama da fadi da wasu kudade da gwamnati ta ware domin ba manoma su amfani kasa, ta fita daga halin yunwa.
Gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele, yace cikin watan Yuli zuwa Watan Augusta wasu sabbin jiragen yaƙi guda shida zasu iso Najeriya daga Amurka.
Rukunin yan Najeriya uku da suke da ɗamar samun garaɓasar rancen kuɗin daga babban bankin Najeriya CBN na tsarin TCF don rage raɗaɗin da COVID19 ta saka mutane
Gwamnan babban bankin Najeriya (CBN) ya bayyana cewa ciyo bashin da gwamnati ke yawan yi ba laifi bane kuma ba zunubi bane, amma ƙalubale ne ga cigaban ƙasa.
Tsohon mataimakin babban bankin Najeriya ya shawarci hukumomin tsaro da su bar Sunday Igboho ya ci gaba da da'awarsa. Ya siffanta shi da jarumin al'ummarsa.
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari