Babban bankin Najeriya CBN
Majalisar dattawan Najeriya ta gayyaci gwamnan babban bankin kasar domin ya bayyana dalilai da suka jawo haramta kudaden intanet da aka fi sani da cryptocurrenc
Gwamnatin tarayya na kokarin hade lambobin NIN da asusun bankin dukkan 'yan Najeriya da ke da asusu. Hakan zai zama maye gurbin amfani lambar BVN a bankuna.
A makon nan aka kai karar babban bankin Najeriya CBN zuwa kotu. Rahotanni sun ce hana amfani da Cryptocurrencies ya sa an shigar da CBN da SEC kotu a Najeriya.
Gwamnatin Buhari ta bayyana kashe N37bn a karkashin shirin Survival Fund. Hakanan babban bankin Najeriya ya fidda rahoton kudin da aka raba na bashin COVID-19.
A karshen makon jiya babban bankin CBN ya yi karin haske a kan hana Cryptocurrencies a Najeriya. CBN ya ce Bankuna da dama sun raba kansu da cryptocurrencies.
Gwamnatin tarayya ta haramta ta'ammuli da kudaden yanar gizo da aka fi sani da cryptocurrency. Wannan wani mataki ne na dakile ta'ammuli da kudaden haramun.
‘Yan Majalisa sun shake DPR, an aikawa NNPC da CBN sammaci a makon nan. Majalisa ta taso NNPC, CBN da DPR a gaba ne a kan zargin satar danyen mai da ake yi.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, akwai shirin da ta tsara don sallamar wadanda suka yi hidimar kasa a karkashin shirinta na N-Power har tsawon shekaru biyu.
Fitch Ratings ta bayyana cewa akwai hadari babba kan ci gaba da karbar bashin da gwamnatin tarayya ke yi. Kamfanin ya fidda bayanai kan matsalar bashin N9.8trn.
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari