Babban bankin Najeriya CBN
Sabon gwamnan Babban Bankin Najeriya, CBN, Olayemi Cardoso ya yi alkawarin kawo karshen tashin farashin kaya a kasar da kuma dakile cire wa mutane kudade a bankuna.
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Godswill Akpabio, ya bayyana yadda tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele, ya so gurgunta zaben 2023.
Majalisar Dattawa a yau Talata 26 ga watan Satumba ta kammala tantance gwamnan Babban Bankin Najeriya, CBN, Olayemi Cardoso a dakin majalisar a Abuja.
Majalisar dattawa ta fara aikin tantance Yemi Cardoso a matsayin wanda zai maye gurbin Godwin Emefiele a shugabancin babban bankin Najeriya (CBN).
Shugaban majalisar dattawa, Opeyemi Bamidele ya tabbatar da cewar majalisar dattawan za ta tantance mukaddashin gwamnan CBN, Dr. Olayemi Cardoso, a ranar Talata.
Sabon mukaddashin gwamnan babban bankin Najeriya (CBN) ya shiga Ofis tare da mataimakan gwamna 4 yau Jumu'a a birnin Abuja bayan naɗin da Tinubu ya musu.
Wasu daga cikin mutanen da su ka ci gajiyar lamunin Korona sun koka kan yadda bankin CBN ke kwashe musu kudade a kokarin kwato kudaden daga mutane.
Tun bayan kirkirar bankin CBN a 1958, an Yi Gwamnonin bankin guda 13 wanda su ka yi aiki tare da shugabannin kasar daban-daban kuma a lokuta daban-daban.
Dakataccen gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, ya haƙura da shugabancin CBN, inda ya aike da takardar murabus ɗinsa ga Shugaba Tinubu.
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari