Muhammadu Buhari
Gwamnan jihar Imo ya yaba wa gwamnatin tarayya karƙashin jagorancin shugaban kasa, Muhammadu Buhari, bisa taimakon da jihar ta samu a yaki da rashin tsaro.
Jigon jam'iyyar APC ya bayyana kadan daga alherin da tsohon shugaban kasar Najeriya, Obasanjo yake dasi ya ce shi dai a saninsa ya fi Tinubu Buhari da 'yan APC.
Kwanaki aka kama wani dalibin jami’a bisa zargin cin mutuncin uwargidar Najeriya. Yanzu wasu sun shiga ragar ‘yan sanda, su na da hannu wajen zagin Aisha Buhari
A yayin da aka shigo shekarar 2023, shekarar da za a canza shugaban kasar Najeriya,jama'a da yawa na da alhakin sauya akalar kasar baki dayan ta da gudumawarsu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sanya hannu a kan kasafin kudin 2023 a ranar Talata, 3 ga watan Janairu a gaban shugabanni da yan majalisar dokokin tarayya.
Mallam Garba Shehu, mai magana da yawun shugaban kasa Buhari, ya caccaki shugaba Obasanjo kan sukar Buhari inda yace tsabar hassada ce ke damunsa a zuciyarsa.
Shugaban kasa, Alhaji Muhammadu Buhari, ya sake tsokaci kan harin bam da aka kai masa a Kawo jihar Kaduna, shekara daya kafin ya ka da jam'iyya mai mulki .
Shugaba Buhari ya bayyana cewa a lokacin da suke makaranta shi jan wuya ne don baya son zuwa gonar makaranta lamarin da yasa shi shan bulala a hannun malamai.
Muhammad Gudaji Kazaure ya fitar da jawabi a matsayin amsa ga Garba Shehu. Hon. Gudaji Kazaure ya tabbatar da cewa kwamitinsa yana da goyon bayan shugaban kasa.
Muhammadu Buhari
Samu kari