Muhammadu Buhari
Majalisar dattawan tarayyan Najeriya ta zartas da karin kasafin kuɗin 2022da shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gabatar mata wanda zai lakume biliyan N819.5m
Jigon jam'iyyar APC, Kabir Faskari, ya sanar da cewa da yawan nadin da Buhari ke yi ba saboda nagartar jama'a yake yi ba. Duk saboda yarda ne,shiyasa ake barna.
Sanata Abdullahi Adamu, shugaban jam'iyyar All Progressives Congress na kasa ya bayyana cewa Shugaba Muhammadu Buhari ya fi kowa son ganin APC ta ci zaben 2023.
Gwamnatin ta yi magana a kan karin albashi a 2023 da hakkokin ASUU na watanni 8 da aka ki biya a 2022. Ministan kwadago da samar da aikin yi ya yi wannan bayani
Mazauna babban birnin tarayya kuma mabiya addinin Kirista, sun kai wa shugaba Buhari ziyara inda suka yi shagalin bikin Kirsimetin bana tare da shugaban kasan.
A madain shugaban kasa Muhammadu Buhari, Farfesa Isa Ibrahim Pantami ya yi wa mutanen Zamfara alkawarin cewa za a samu cigaba idan Bola Tinubu ya ci zabe a APC.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari zai kai ziyarar aiki jihar Kogi ranar Alhamis 29 ga watan Disamba, 2022, gwsmna Yahaya Bello ya ayyana hutu ga ma'aikata a ranar
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa zai yi duk mai yiwuwa wajen gujewa rikici bayan ya sauka mulki a 2023. Ya ce zai bar Abuja ya koma garinsu Daura.
Rabaren Matthew Hassan Kukah, babban limamin cocin Katolika, ya bayyana cewa matsanancin halin da Buhari zai bar mu a ciki ya zarce wanda ya samu Najeriya.
Muhammadu Buhari
Samu kari