Muhammadu Buhari
Nasir El-Rufai ya yi wa al’ummarsa jawabi na musamman a kan maganar yin canjin kudi. Gwamnan ya ce da gan-gan aka jawowa mutane wahalar man fetur tun 2022.
Abdullahi Umar Ganduje ya yi wasu kalamai masu zafi da ake ganin da Muhammadu Buhari yake. Gwamnan yana zargin an yi canjin kudi ne domin a hallaka APC a 2023.
Gwamnan babban bankin Najeriya, Mista Godwin Emefiele, ya roki yan Najeriya su bari wannan sabon tsarin na sauya naira ya yi tasirin da ake so, ya faɗi abu 3..
Wani labari da za a ji shi ne Abba Ali ya rasu, Dattijon ya yi makarantar sakandare tare da Buhari, kuma har ya bar Duniya akwai kyakkyyawar alaka tsakaninsu.
Mr Godwin Emefiele, shugaban babban bankin Najeriya CBN ya isa fadar shugaban kasa Muhammadu Buhari a yau Alhamis 16 ga watan Fabrairu bayan sanarwar Buhari.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shirya tafiya kasar Habasha, birnin Adiss Ababa domin halartan taron gangamin shugabannin kasashen nahiyar Afrika karo na 36.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya nuna takaicinsa kan yadda shugaban kasa ya tsallake umarnin Kotun koli ya haramta amfani da tsohon naira N500 da N1000.
Shugaban kasa ya yi wa hukuncin Kotun koli hawan kawara wajen dawo da tsohuwar N200. Muhammadu Buhari ya dauki matakin da ya ci karo da hukuncin Alkalan kasar.
Muhammadu Buhari ya yi wa ‘Yan kasa jawabi a game da batun sauya kudin. An ji hakan zai bunkasa tattalin arziki, zai rage amfani da dukiya wajen lashe zabe.
Muhammadu Buhari
Samu kari