Muhammadu Buhari
Tsohon ministan wasanni a zamanin mulkin Muhammadu Buhari, Solomon Dalung, ya yi wa gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu wankin babban bargo.
A wannan labarin, za ku ji Babachir Lawal ya ce yawancin ‘yan siyasa na komawa APC ne don jin dadinsu, ba don akida ba, amma za a warware komai a 2027.
Sanata Abubakar Bukola Saraki ya ce 'yan Najeriya ba su goyi bayansa ba a lokacin da yake fafatawa da Buhari a majalisa saboda cin bashi ba tare da tsari ba.
Tsohon Sakataren gwamnatin tarayya, Babachir Lawal ya soki gwamnatin Tinubu, ya ce ’yan CPC na gaskiya ba za su yi shiru ba yayin da talakawa ke wahala a Najeriya.
Asibitin ƙashi na Jos ya fara aiki bayan shekaru huɗu. Za a rika kula da masu lalurar ƙasusuwa, tsokoki, jijiyoyi, da sauran abubuwan da suka shafi motsin jiki.
Najeriya ta kammala biyan bashin dala biliyan $3.4 daga IMF, wanda aka karba a 2020 don tallafin Korona; yanzu ba ta cikin jerin kasashen da ake bi bashi.
'Yan bangaren CPC da suke tare da shugaba Buhari a CPC sun jaddada cewa za su cigaba da goyon bayan Bola Tinubu. sun ce suna nan daram a jam'iyyar APC.
Sanata Kawu Sumaila ya ce ya wanke shugaba Bola Tinubu kan cire tallafin man fetur a Najeriya. Kawu Sumaila ya ce shugaba Muhammadu Buhari ya cire tallafin.
Hakeem Baba-Ahmed ya shawarci Peter Obi da Rabi'u Kwankwaso su janye daga takara a 2027, ya ce su da Tinubu da Atiku su bar wa matasa jagorancin Najeriya.
Muhammadu Buhari
Samu kari