Muhammadu Buhari
Babbar kotun tarayya ta yi watsi da karar da wani lauya ya shigar kan Buhari da Emefiele saboda sauya Naira, bisa dalilin rashin halartar sauraron shari'a.
Sanata Olamilekan Adeola ya yabawa Bola Tinubu kan kokari a fannin tallalin arziki bayan Muhammadu Buhari ya aro $400bn don daidaita darajar naira.
Tsohon sufeton 'yan sandan Najeriya, IGP Mohammed Adamu zai fito takarar gwamna a jihar Nasarawa a 2027. IGP Adamu ya yi aiki da Muhammadu Buhari.
Tsofaffin ‘yan majalisar CPC na 2011, sun nada Al-Makura a matsayin jagora a APC, inda suka caccaki Nasir El-Rufa'i da tsohon Antoni Janar, Abubakar Malami.
Mashawarcin shugaban kasa a kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu ya bayyana takaicin yadda ake samun karuwar matsalolin tsaro a jihohin Najeriya a baya bayan nan.
Tsohon mataimakin shugaban PDP na ƙasa, Bode George ya nuja damuwa kan yunkurin Atiku Abubakar na sake neman takarar shugaban ƙasa karo na uku a inuwar PDP.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana fatan za a kawo karshen zubar da jini a Falasdinu yayin da ake tare da tabbatarwa da Falasdinuwa yancinsu.
Jigo a APC kuma tsohon sakataren gwamnatin Muhammadu Buhari,Babachir Lawal ya bayyana takaicin salon mulkin APC a karkashin Bola Ahmed Tinubu a kasar nan.
Jigo a jam'iyyar NNPP mai adawa a Najeriya, Buba Galadima, ya soki tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce ya boye ainihin halayensa ga 'yan Najeriya.
Muhammadu Buhari
Samu kari