Muhammadu Buhari
Ya bayyana haka ne yayin da yake magana a wani taron kungiyar ‘yan kasuwa da masana’antu ta Legas (LCCI) ta 2022 da aka yi a Legas, Daily Trust ta ruwaito.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Talata ya bayyana ‘yan ta’addan Boko Haram a matsayin ‘yan damfarada zamba da gwamnatinsa ta durkusar tun shekarar 2015.
Shugaba Buhari ya isa jihar Imo domin kaddamar da wasu manyan ayyuka 3.Jirgin samansa ya sauka a filin jiragen sama na Sam Mbakwe karfe 11 na safiyar Talata.
Jolly Nyame, tsohon gwamnan jihar Taraba a cikin ranakun karshen mako ya samu tarbar girma daga jama'a bayan ya dawo Taraba bayan rangwame da ya samu a jihar.
Ana kukan babu kudi, ‘yan kwangila da rikici sun jawowa yin Najeriya asarar Naira Tirilyan 7. Akwai kamfanonin da suke karar Gwamnatin tarayya a kan kwangila.
Sheikh Ahmed Gumi yace shugaban kasa Muhammadu Buhari baya son kasar nan kamar yadda yake kaunarta.Gumi yace hakan yayin martani kan kamen Malam Tukur Mamu.
An shawarci shugaban kasa Muhmmadu Buhari na Najeriya da ya sauya sunan jami'ar Nsukka (UNN) zuwa sunan marigayiya sarauniyar Ingila Elizabeth da ta rasu jiya.
Shugaba Muhammadu Buhari ya aike sakon ta'aziyya ga sabon Sarkin Ingila bisa mutuwar Sarauniya Elizabeth, mahaifiyarsa da kuma tayashi murnar hawa mulkinsa.
A yayin harin da ya tada hankalin 'yan Najeriya, 'yan ta'addan sun saki fursunoni sama da 600, ciki har da wasu rikakkun 'yan ta'addan Boko Haram 64, The Nation
Muhammadu Buhari
Samu kari