Muhammadu Buhari
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Accord ya bude wasu daga kudurorin da ke ransa kuma ya shirya yiwa 'yan Najeriya idan ya gaji Buhari a zaben 2023 mai zuwa
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya gargaɗi 'yan takara, 'yan Najeriya da sauran masu ruwa da tsaki kan su guji duk wani mara kyau yayin kamfen zaɓen 2023.
Yan Najeriya sun yi mamakin ganin Gwamna Nyesom Wike yayin rantsar da alkalai a Abuja da Shugaba Muhammadu Buhari ya yi a ranar Alhamis, 29 ga watan Satumba.
Gwamnan jihar Ondo Oluwarotimi Akeredolu yayi wa gwamnatin tarayya martani cewa nufinsa na siyan makamai ga rundunar Amotekun shine don bai wa jama'a kariya.
INEC ba ta da masaniyar kudin da APC da PDP suka kashe a 2019. A ka’idar zabe, duk wata jam’iyya sai ta sanar da INEC abin da ta kashe a yakin neman takara.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nuna yakinin cewa gwamnatinsa za ta gudanar da tsarin mika mulki mai nagarta inda sabbin shugabannin siyasa zasu bayyana.
Mallam Garba Shehu ya karyata cewar shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya nemi a cire Festus Keyamo daga kwamitin kamfen din dan takarar shugaban kasa na APC.
Tsohon daraktan ayyuka na Nigerian Maritime Administration and Safety Agency (NIMASA), Injiniya Rotimi Fashakin, ya kwanta dama yayin da yake karatun shari'a.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa dubi da yadda dakarun sojin Najeriya suka kara kaimi wajen yakan yan bindiga, matsalar tsaro zai zama tarihi.
Muhammadu Buhari
Samu kari