Muhammadu Buhari
Abba Bichi, ‘dan wasan kwallon kafa kuma ‘dan darakta janar na hukumar tsaro ta farin kaya, Yusuf Magaji Bichi,ya zargi mawakiya Teni kan rashin mutunta Buhari.
A ranar Talata, 11 ga watan Oktoba ne shugaba Buhari na Najeriya ya ba da lambobin yabo na kasa ga wasu fitattu kuma amintattun 'yan Najeriya, da 'yan waje.
Yanayin yadda shahararriyar mawakiyar Najeriya Teni Apata ta karbi lambar girmamawa ta kasa daga wajen shugaban kasa Muhammadu Buhari ya haifar da cece-kuce.
A jiya ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sake jaddada aniyarsa tabattarwa da ‘yan Najeriya danka mulki ga wanda zai gaje shi ba tare da wata matsalar tsaro.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rantsar da Mai Shari’a Ariwoola Olukayode matsayin tabbata ne alkalin alkalan Najeriya a fadar shugaban kasan dake Abuja.
Shugaba Muhammadu Buhari ya karrama Ezra Olubi, shugaban kamfanin Paystack da yan Najeriya da dama da lambar yabo a ranar Talata, 11 ga watan Oktoban 2022.
Tun da Muhammadu Buhari ya zama shugaban kasa a karshen Mayun 2015 zuwa yau, a shekara 8, kasafin jiragen Shugaban kasa ya karu da 121%, an batar da N81.8bn
Kungiyar PTAN tayi magana bayan an ga daliban makarantar Gwamnatin Yauri dauke da makamai a bidiyo. ‘Yan bindiga na yunkurin aurar da ‘Yan makarantar a yanzu.
Fadar shugaban kasa ta shirya kashe N14.8bn domin sayen datan hawa shafukan yanar gizo, takardu da sauran kudaden da suka shafi katin waya a cikin kasafin 2023.
Muhammadu Buhari
Samu kari