Muhammadu Buhari
An yi bayanin abin da ya sa aka canza manyan takardun kudin Najeriya. Muhammadu Buhari yace ‘yan damfara ba za su iya buga jabun kudin da aka fito da su ba.
Shugaba Muhammadu Buhari a gobe Alhamis, 24 ga watan Nuwamba, 2022 zai yi tafiyar zuwa birnin Niamey, babbar birnin kasar Nijar domin halartan taron Afirka.
Antoni janar kuma Ministan shari’a na Najeriya, Abubakar Malami, ya sanar da cewa tun bayan hawa mulkin Buhari, an kwato $1 biliyan daga hannun mahandamaa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa dalilinsa na amincewa da sauya Naira ya hada da inganta tsaron kudin kasar tare da dakile boye ta ba a banki ba.
Gwamna Godwin Emefiele na CBN ya yi kira ga yan Najeriya musamman kungiyar miyetti Allah da majalisa cewa ko kwana daya ba za'a kara na wa'adin mayar da kudi ba
Gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari karkashin jagorancin babban bankin Najeriya (CBN) ta kaddamar da sababbin takardun kudin naira da ta sauya wa fasali.
Ba jira, gobe Laraba shugaba Muhammadu Buhari zai bayyana samfurin sabbin kudaden Najeriya 'Naira' da aka sanar da sauyawa fasali. Sun hada da N200, N500, N1000
Akwai fiye da gangunan danyen man fetur Biliyan 1 a Kolmani. Rijiyoyin man za su jawo Naira Tiriliyan 32 suka shiga asusun tarayya idan aka fara hako arzikin.
Wani bidiyon da ake ta yadawa a soshiyal midiya inda wani mutum ya kai sabbin kudi banki sun janyo cece-kuce. Kudaden sun hada da N2,000 da N5,000 na takardu.
Muhammadu Buhari
Samu kari