Muhammadu Buhari
Daga yau Farfesa Yemi Osinbajo zai gana da Mataimakiyar Firayim Ministar Kanada. Tawagar mataimakin shugaban kasar za ta zauna da jami’o’i da kuma ‘Yan kasuwa.
Daga cikin abubuwan da suka faru, akwai canja fasalin Kidin Nigeria Naira da zumma ko yunkurin yakar cin hanci da rashawa da ake zargin yan siyasar kasar nayi
Shehu Sani, tsohon sanata mai wakiltar mazabar Kaduna ta tsakiya ya yi wa gwamnatin Buhari izgili kan adadin mutanen da a halin yanzu suke rayuwa cikin talauci.
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya nada Dakta Monica Eimunjeze matsayin Sabuwar mukaddashiyar darakta janar ta hukumar kula da abinci da magunguna ta kasaa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tumbuke Mohammed Fadah daga kan kujerar shugabancin hukumar masu yiwa kasa hidima bayan ya shafe watanni shida a kan kujerar.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana matsayarsa game da yajin aikin da ake yi a kasar nan. Ya ce ya kamata kungiyoyi su daina tafiya yaji aiki kwata-kwata.
Alhaji Atiku Abubakar, tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya ya ce zai sauya rashin adalcin da ake da shi wajen nadin shugabannin tsaro a gwamnatin Buhari.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, yana daga burinsa barin Najeriya cikin aminci yayin da ya sauka daga karagar mulki a zaben 2023 mai zuwa badi.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya ce tunda jam'iyya ta ɗauki matsaya, zai haɗa kai da sauran mambobin su yi wa Bola Tinubu aikin yakin neman zaɓenn 2023.
Muhammadu Buhari
Samu kari