Jihar Borno
Gwamnan Jihar Borno, Babagana Zulum ya samu lambar yabo a matsayin sa na shugaba mafi jajircewa a matsanancin halin da kasa take ciki wanda cocin Anglican ta ba
Dakarun sojoji karkashin Operation Hadin Kai a Jihar Borno sun kwato akuyoyi guda 500 daga mambobin kungiyar Islamic State West Africa Province (ISWAP) a karama
Jimillar mayakan ta'addanci na Boko Haram da suka mika wuya ga sojojin Najeriya sun kai 470. Daga cikin mayakan ta'addancin akwai manyan kwamandoji hamsin.
A wata sanarwa da ta fitar, rundunar sojin Najeriya ta ce mayakan Boko Haram da iyalansu 41 sun miƙa wuya ga dakarunta a jiya Litinin, 21 ga watan Fabrairu.
Rundunonin sojin Najeriya sun samu nasarar fatattakar 'yan ta'addan Boko Haram a wasu yankunan jihar Borno. Sun kuma kwato makamai da kayan aikin 'yan ta'adda.
Mayakan kungiyar ta'addancin da ta balle daga cikin kungiyar Boko Haram, wato ISWAP sun kai harin ɗaukar fansa kan sansanin sojojin Najeriya dake jihar Borno.
Zulum ya umurci hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Borno (SEMA) da ta lissafa tare da mika bayanai kan adadin gidajen da gobara ya shafa domin tallafawa.
Gwamna Babagana Zulum na Jihar Borno, a ranar Juma'a, ya raba wa matasa 152 da suka tuba da dabanci Naira miliyan 100, domin su ja jari su fara sana'a, Daily Ni
A kalla yan kungiyar ta'addaci ta ISWAP 34 ne a ka kashe a garin Marte na jihar Borno a wani harin bama-bamai da dakarun sojojin Najeriya suka kai ta sama.
Jihar Borno
Samu kari