Jihar Borno
Dakarun sojin saman Najeriya karkashin Operation Hadin Kai sun bayyana halaka fitaccen shugaban 'yan ta'addan Boko Haram, Modu tare da wasu 'yan ta'adda 27.
Biyo bayan wasu hotuna da ke yawo a kafafen sada zumunta, Gwamnan Borno, Babagana Zulum, ta bakin mai magana da yawunsa ya ƴi karin haske kan albashin Malamai
Wasu yan ta da ƙayar baya da ake tsammanin mayaƙan kungiyar ta'addancin ISWAP ne sun gamu da ajalin su yayin da suka yi yunkurin kai hari garin Monguno a Borno
Jihar Borno - Dan takarar gwamna a jam’iyyar adawa ta PDP a jihar Borno, Alhaji Mohammed Jajari, ya soki gwamnatin jihar Borno a karkashin Gwamna Babagana Umar.
Rundunar Operation Haɗin Kai da ke aikin tabbataar da zaman lafiya a yankin arewa maso gabashin Najeriya sun sheƙe mayaƙan Boko Haram da yawa a jihar Borno.
An kuma, mai yiwuwa dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC mai mulki, Bola Ahmed Tinubu ya sake fuskantar koma baya a jirgin yakin neman zabensa a jihar.
Garin Maiduguri, babban birnin jihar Borno ya cika ya tumbatsa a ran Asabar yayin da manyan masu fada aji suka halarci daurin auren yar Sanata Kashim Shettima.
An gano Gwamna Babagana Zulum da wani jami’in tsaro suna ta kokarin ganin mutane sun buda don a samu hanyar wucewa a wajen daurin auren diyar Kashim Shettima..
A ranar Asabar, 30 ga watan Yuli ne aka daura auren Fatima Kashim Shettima da angonta Sadiq Ibrahim Bunu. Sanata Kashim Shettima ya sanyawa diyarsa albarka.
Jihar Borno
Samu kari