Jihar Borno
Abuja - Kashim Shettima ya fadawa shugaba Buhari cewa Gwamnonin APC sun so Zulum ya zama abokin takarar Tinubu.Shettima ya nemi shugba Buhari ya yiwa Zulum
Dakarun Operations Hadin Kai, sun tabbatar da ceto wata yar makarantar Chibok, Ruth Bitrus, wacce ta kubuta daga hannun yan ta'addan Boko Haram tare da danta.
Alhaji Ali Buba Ndume, Mahaifin sanata mai wakiltar Borno ta kudu a majalisar dattawa, Mohammed Ali Ndume ya rigamu gidan gaskiya. Sanatan da kanshi ya bayyana
Gwamna Babagana Zulum na Jihar Borno ya bada Naira miliyan 5 ga wata makaranta mai zaman kanta domin daukan nauyin karatun Musa Sani, yaro dan shekara 13 mai ha
Jam'iyyar APC reshen Jihar Borno ta zabi Antoni Janar na Jihar, Kaka Shehu Lawan a matsayin dan takarar kujerar sanata na Borno Central da a halin yanzu Sanata
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, a ranar Alhamis a Maiduguri, ya bayyana cewa gwamnati ta ware gidaje 259 tare da sakin N110m ga rundunar ‘yan sandan.
Jihar Borno - An zabi babban lauyan gwamnatin jihar Borno kuma kwamishinan shari’a, Barista Shehu Lawan a matsayin dan takarar jam’iyyar APC mai wakiltar Borno.
Hedkwatar tsaro ta ce manyan kwamandojin yan ta’adda shida sun mika wuya a jihar Borno yayin da dakarun soji suka kashe mayaka 42 a yankin cikin makonni biyu.
A ‘yan kwanakin nan, ‘Yan ta’adda na kokarin karbe iko da wasu garuruwa. Yau aka ji ‘Yan Islamic State in West Africa Province sun tare motocin abinci a Borno.
Jihar Borno
Samu kari